Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 106 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالَ إِن كُنتَ جِئۡتَ بِـَٔايَةٖ فَأۡتِ بِهَآ إِن كُنتَ مِنَ ٱلصَّٰدِقِينَ ﴾
[الأعرَاف: 106]
﴿قال إن كنت جئت بآية فأت بها إن كنت من الصادقين﴾ [الأعرَاف: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Idan ka kasance ka zo da wata aya, to, ka kawo ta, idan ka kasance daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Idan ka kasance ka zo da wata aya, to, ka kawo ta, idan ka kasance daga masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Idan kã kasance kã zo da wata ãyã, to, ka kãwõ ta, idan kã kasance daga mãsu gaskiya |