Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 14 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ أَنظِرۡنِيٓ إِلَىٰ يَوۡمِ يُبۡعَثُونَ ﴾
[الأعرَاف: 14]
﴿قال أنظرني إلى يوم يبعثون﴾ [الأعرَاف: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ka yi mini jinkiri zuwa ga ranar da ake tayar* da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ka yi mini jinkiri zuwa ga ranar da ake tayar da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar da su |