Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 13 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ فَٱهۡبِطۡ مِنۡهَا فَمَا يَكُونُ لَكَ أَن تَتَكَبَّرَ فِيهَا فَٱخۡرُجۡ إِنَّكَ مِنَ ٱلصَّٰغِرِينَ ﴾
[الأعرَاف: 13]
﴿قال فاهبط منها فما يكون لك أن تتكبر فيها فاخرج إنك من﴾ [الأعرَاف: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "To, ka sauka daga gare ta; domin ba, ya kasancewa a gare ka ga ka yi girman kai a cikinta. Sai ka fita. Lalle ne kana daga masu ƙasƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To, ka sauka daga gare ta; domin ba, ya kasancewa a gare ka ga ka yi girman kai a cikinta. Sai ka fita. Lalle ne kana daga masu ƙasƙanci |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "To, ka sauka daga gare ta; dõmin bã, ya kasancẽwa a gare ka ga ka yi girman kai a cikinta. Sai ka fita. Lalle ne kanã daga mãsu ƙasƙanci |