Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 148 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَٱتَّخَذَ قَوۡمُ مُوسَىٰ مِنۢ بَعۡدِهِۦ مِنۡ حُلِيِّهِمۡ عِجۡلٗا جَسَدٗا لَّهُۥ خُوَارٌۚ أَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّهُۥ لَا يُكَلِّمُهُمۡ وَلَا يَهۡدِيهِمۡ سَبِيلًاۘ ٱتَّخَذُوهُ وَكَانُواْ ظَٰلِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 148]
﴿واتخذ قوم موسى من بعده من حليهم عجلا جسدا له خوار ألم﴾ [الأعرَاف: 148]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mutanen Musa suka riƙi maraƙi*, jikin mutane, yana ruri, daga bayan tafiyarsa, daga kayan ƙawarsu. Shin, ba su gani ba, cewa lalle ne shi, ba ya yi musu magana, kuma ba ya shiryar da su ga hanya, sun riƙa shi, kuma sun kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutanen Musa suka riƙi maraƙi, jikin mutane, yana ruri, daga bayan tafiyarsa, daga kayan ƙawarsu. Shin, ba su gani ba, cewa lalle ne shi, ba ya yi musu magana, kuma ba ya shiryar da su ga hanya, sun riƙa shi, kuma sun kasance masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutãnen Mũsã suka riƙi maraƙi, jikin mutãne, yanã rũri, daga bãyan tafiyarsa, daga kãyan ƙawarsu. Shin, ba su ganĩ ba, cẽwa lalle ne shi, bã ya yi musu magana, kuma bã ya shiryar da su ga hanya, sun riƙa shi, kuma sun kasance mãsu zãlunci |