Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 152 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ ٱتَّخَذُواْ ٱلۡعِجۡلَ سَيَنَالُهُمۡ غَضَبٞ مِّن رَّبِّهِمۡ وَذِلَّةٞ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۚ وَكَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلۡمُفۡتَرِينَ ﴾
[الأعرَاف: 152]
﴿إن الذين اتخذوا العجل سينالهم غضب من ربهم وذلة في الحياة الدنيا﴾ [الأعرَاف: 152]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suka riƙi maraƙin, wani fushi daga Ubangijinsu da wani walakanci a cikin rayuwar duniya, za su same su: Kuma kamar wancan ne Muke saka wa masu ƙirƙira ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka riƙi maraƙin, wani fushi daga Ubangijinsu da wani walakanci a cikin rayuwar duniya, za su same su: Kuma kamar wancan ne Muke saka wa masu ƙirƙira ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka riƙi maraƙin, wani fushi daga Ubangijinsu da wani walãkanci a cikin rãyuwar dũniya, zã su sãme su: Kuma kamar wancan ne Muke sãka wa mãsu ƙirƙira ƙarya |