Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 151 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿قَالَ رَبِّ ٱغۡفِرۡ لِي وَلِأَخِي وَأَدۡخِلۡنَا فِي رَحۡمَتِكَۖ وَأَنتَ أَرۡحَمُ ٱلرَّٰحِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 151]
﴿قال رب اغفر لي ولأخي وأدخلنا في رحمتك وأنت أرحم الراحمين﴾ [الأعرَاف: 151]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, ni da ɗan'uwana, kuma Ka shigar da mu a cikin rahamarKa, alhali kuwa Kai ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, ni da ɗan'uwana, kuma Ka shigar da mu a cikin rahamarKa, alhali kuwa Kai ne Mafi rahamar masu rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijina! Ka gãfarta mini, nĩ da ɗan'uwana, kuma Ka shigar da mu a cikin rahamarKa, alhãli kuwa Kai ne Mafi rahamar mãsu rahama |