Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 153 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَٱلَّذِينَ عَمِلُواْ ٱلسَّيِّـَٔاتِ ثُمَّ تَابُواْ مِنۢ بَعۡدِهَا وَءَامَنُوٓاْ إِنَّ رَبَّكَ مِنۢ بَعۡدِهَا لَغَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[الأعرَاف: 153]
﴿والذين عملوا السيئات ثم تابوا من بعدها وآمنوا إن ربك من بعدها﴾ [الأعرَاف: 153]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka aikata miyagun ayyuka, sa'an nan suka tuba daga bayansu kuma sukayi imani, lalle ne Ubangijinka daga bayansu, haƙiƙa, Mai gafarane, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka aikata miyagun ayyuka, sa'an nan suka tuba daga bayansu kuma sukayi imani, lalle ne Ubangijinka daga bayansu, haƙiƙa, Mai gafarane, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka, sa'an nan suka tũba daga bãyansu kuma sukayi ĩmãni, lalle ne Ubangijinka daga bãyansu, haƙĩƙa, Mai gãfarane, Mai jin ƙai |