×

Kuma ka tambaye su daga alƙarya wadda ta kasance kusa ga tẽku, 7:163 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-A‘raf ⮕ (7:163) ayat 163 in Hausa

7:163 Surah Al-A‘raf ayat 163 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 163 - الأعرَاف - Page - Juz 9

﴿وَسۡـَٔلۡهُمۡ عَنِ ٱلۡقَرۡيَةِ ٱلَّتِي كَانَتۡ حَاضِرَةَ ٱلۡبَحۡرِ إِذۡ يَعۡدُونَ فِي ٱلسَّبۡتِ إِذۡ تَأۡتِيهِمۡ حِيتَانُهُمۡ يَوۡمَ سَبۡتِهِمۡ شُرَّعٗا وَيَوۡمَ لَا يَسۡبِتُونَ لَا تَأۡتِيهِمۡۚ كَذَٰلِكَ نَبۡلُوهُم بِمَا كَانُواْ يَفۡسُقُونَ ﴾
[الأعرَاف: 163]

Kuma ka tambaye su daga alƙarya wadda ta kasance kusa ga tẽku, a lõkacin da suke ƙẽtare haddi a cikin Asabar, a lõkacin da kĩfãyensu, suke je musu a rãnar Asabar* ɗinsu jẽre. Kuma a rãnar da ba su yi Asabar ba, bã su zuwa gare su; Kamar wancan ne Muke jarraba su da abin da suka kasance sunã yi na fãsiƙanci

❮ Previous Next ❯

ترجمة: واسألهم عن القرية التي كانت حاضرة البحر إذ يعدون في السبت إذ, باللغة الهوسا

﴿واسألهم عن القرية التي كانت حاضرة البحر إذ يعدون في السبت إذ﴾ [الأعرَاف: 163]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ka tambaye su daga alƙarya wadda ta kasance kusa ga teku, a lokacin da suke ƙetare haddi a cikin Asabar, a lokacin da kifayensu, suke je musu a ranar Asabar* ɗinsu jere. Kuma a ranar da ba su yi Asabar ba, ba su zuwa gare su; Kamar wancan ne Muke jarraba su da abin da suka kasance suna yi na fasiƙanci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka tambaye su daga alƙarya wadda ta kasance kusa ga teku, a lokacin da suke ƙetare haddi a cikin Asabar, a lokacin da kifayensu, suke je musu a ranar Asabar ɗinsu jere. Kuma a ranar da ba su yi Asabar ba, ba su zuwa gare su; Kamar wancan ne Muke jarraba su da abin da suka kasance suna yi na fasiƙanci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka tambaye su daga alƙarya wadda ta kasance kusa ga tẽku, a lõkacin da suke ƙẽtare haddi a cikin Asabar, a lõkacin da kĩfãyensu, suke je musu a rãnar Asabar ɗinsu jẽre. Kuma a rãnar da ba su yi Asabar ba, bã su zuwa gare su; Kamar wancan ne Muke jarraba su da abin da suka kasance sunã yi na fãsiƙanci
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek