Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 162 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿فَبَدَّلَ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ مِنۡهُمۡ قَوۡلًا غَيۡرَ ٱلَّذِي قِيلَ لَهُمۡ فَأَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ رِجۡزٗا مِّنَ ٱلسَّمَآءِ بِمَا كَانُواْ يَظۡلِمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 162]
﴿فبدل الذين ظلموا منهم قولا غير الذي قيل لهم فأرسلنا عليهم رجزا﴾ [الأعرَاف: 162]
Abubakar Mahmood Jummi Sai waɗanda suka yi zalunci daga gare su, suka musanya magana* watar wadda aka ce musu, sai Muka aika azaba a kansu, daga sama, saboda abin da suka kasance suna yi na zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka yi zalunci daga gare su, suka musanya magana watar wadda aka ce musu, sai Muka aika azaba a kansu, daga sama, saboda abin da suka kasance suna yi na zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai waɗanda suka yi zãlunci daga gare su, suka musanya magana watar wadda aka ce musu, sai Muka aika azãba a kansu, daga sama, sabõda abin da suka kasance sunã yi na zãlunci |