Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 167 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَإِذۡ تَأَذَّنَ رَبُّكَ لَيَبۡعَثَنَّ عَلَيۡهِمۡ إِلَىٰ يَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ مَن يَسُومُهُمۡ سُوٓءَ ٱلۡعَذَابِۗ إِنَّ رَبَّكَ لَسَرِيعُ ٱلۡعِقَابِ وَإِنَّهُۥ لَغَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[الأعرَاف: 167]
﴿وإذ تأذن ربك ليبعثن عليهم إلى يوم القيامة من يسومهم سوء العذاب﴾ [الأعرَاف: 167]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Ubangijinku Ya sanar, lalle ne, za Ya aika a kansu (Yahud), zuwa, Ranar¡iyama, wanda zai ɗanɗana musu mummunar azaba, lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Mai gaggawar uƙuba ne, kuma shi haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Ubangijinku Ya sanar, lalle ne, za Ya aika a kansu (Yahud), zuwa, Ranar¡iyama, wanda zai ɗanɗana musu mummunar azaba, lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Mai gaggawar uƙuba ne, kuma shi haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Ubangijinku Ya sanar, lalle ne, zã Ya aika a kansu (Yahũd), zuwa, Rãnar¡iyãma, wanda zai ɗanɗana musu mummunar azãba, lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa, Mai gaggawar uƙũba ne, kuma shĩ haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |