Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 168 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿وَقَطَّعۡنَٰهُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ أُمَمٗاۖ مِّنۡهُمُ ٱلصَّٰلِحُونَ وَمِنۡهُمۡ دُونَ ذَٰلِكَۖ وَبَلَوۡنَٰهُم بِٱلۡحَسَنَٰتِ وَٱلسَّيِّـَٔاتِ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[الأعرَاف: 168]
﴿وقطعناهم في الأرض أمما منهم الصالحون ومنهم دون ذلك وبلوناهم بالحسنات والسيئات﴾ [الأعرَاف: 168]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka yayyanka su, a cikin ƙasa, al'ummomi, daga gare su akwai salihai, kuma daga gare su akwai wanda ba haka ba. Muka jarrabe su da abubuwan alheri da na musifa; Tsammaninsu, suna komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yayyanka su, a cikin ƙasa, al'ummomi, daga gare su akwai salihai, kuma daga gare su akwai wanda ba haka ba. Muka jarrabe su da abubuwan alheri da na musifa; Tsammaninsu, suna komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yayyanka su, a cikin ƙasa, al'ummõmi, daga gare su akwai sãlihai, kuma daga gare su akwai wanda bã haka ba. Muka jarrabe su da abũbuwan alhẽri da na musĩfa; Tsammãninsu, sunã kõmõwa |