Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 194 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ عِبَادٌ أَمۡثَالُكُمۡۖ فَٱدۡعُوهُمۡ فَلۡيَسۡتَجِيبُواْ لَكُمۡ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[الأعرَاف: 194]
﴿إن الذين تدعون من دون الله عباد أمثالكم فادعوهم فليستجيبوا لكم إن﴾ [الأعرَاف: 194]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗannan da kuke kira, baicin Allah, bayi ne misalanku: to, ku kiraye su, sa'an nan su karɓa muku, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗannan da kuke kira, baicin Allah, bayi ne misalanku: to, ku kiraye su, sa'an nan su karɓa muku, idan kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗannan da kuke kira, baicin Allah, bãyĩ ne misãlanku: to, ku kirãye su, sa'an nan su karɓa muku, idan kun kasance mãsu gaskiya |