Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 195 - الأعرَاف - Page - Juz 9
﴿أَلَهُمۡ أَرۡجُلٞ يَمۡشُونَ بِهَآۖ أَمۡ لَهُمۡ أَيۡدٖ يَبۡطِشُونَ بِهَآۖ أَمۡ لَهُمۡ أَعۡيُنٞ يُبۡصِرُونَ بِهَآۖ أَمۡ لَهُمۡ ءَاذَانٞ يَسۡمَعُونَ بِهَاۗ قُلِ ٱدۡعُواْ شُرَكَآءَكُمۡ ثُمَّ كِيدُونِ فَلَا تُنظِرُونِ ﴾
[الأعرَاف: 195]
﴿ألهم أرجل يمشون بها أم لهم أيد يبطشون بها أم لهم أعين﴾ [الأعرَاف: 195]
Abubakar Mahmood Jummi Shin suna da ƙafafu da suke yin tafia da su? Ko suna da hannaye da suke damƙa da su? Ko suna da idanu da suke gani da su? Ko suna da kunnuwa da suke saurare da su? Ka ce: "Ku kirawo abubuwan* shirkinku sa'an nan kuma ku yi mini kaidi, sa'an nan kada ku saurara mini |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin suna da ƙafafu da suke yin tafia da su? Ko suna da hannaye da suke damƙa da su? Ko suna da idanu da suke gani da su? Ko suna da kunnuwa da suke saurare da su? Ka ce: "Ku kirawo abubuwan shirkinku sa'an nan kuma ku yi mini kaidi, sa'an nan kada ku saurara mini |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin sunã da ƙafãfu da suke yin tafia da su? Kõ sunã da hannãye da suke damƙa da su? Kõ sunã da idãnu da suke gani da su? Ko sunã da kunnuwa da suke saurãre da su? Ka ce: "Ku kirãwo abũbuwan shirkinku sa'an nan kuma ku yi mini kaidi, sa'an nan kada ku saurãra mini |