Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 22 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿فَدَلَّىٰهُمَا بِغُرُورٖۚ فَلَمَّا ذَاقَا ٱلشَّجَرَةَ بَدَتۡ لَهُمَا سَوۡءَٰتُهُمَا وَطَفِقَا يَخۡصِفَانِ عَلَيۡهِمَا مِن وَرَقِ ٱلۡجَنَّةِۖ وَنَادَىٰهُمَا رَبُّهُمَآ أَلَمۡ أَنۡهَكُمَا عَن تِلۡكُمَا ٱلشَّجَرَةِ وَأَقُل لَّكُمَآ إِنَّ ٱلشَّيۡطَٰنَ لَكُمَا عَدُوّٞ مُّبِينٞ ﴾
[الأعرَاف: 22]
﴿فدلاهما بغرور فلما ذاقا الشجرة بدت لهما سوآتهما وطفقا يخصفان عليهما من﴾ [الأعرَاف: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya saukar da su da ruɗi. Sa'an nan a lokacin da suka ɗanɗani itaciyar, al'aurarsu ta bayyana gare su, kuma suka shiga suna liƙawar ganye a kansu daga ganyen Aljanna. Kuma Ubangjinsu Ya kira su: "Shin, Ban hana ku ba daga waccan itaciya, kuma Na ce muku lalle ne Shaiɗan, a gare ku, maƙiyi ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya saukar da su da ruɗi. Sa'an nan a lokacin da suka ɗanɗani itaciyar, al'aurarsu ta bayyana gare su, kuma suka shiga suna liƙawar ganye a kansu daga ganyen Aljanna. Kuma Ubangjinsu Ya kira su: "Shin, Ban hana ku ba daga waccan itaciya, kuma Na ce muku lalle ne Shaiɗan, a gare ku, maƙiyi ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya saukar da su da rũɗi. Sa'an nan a lõkacin da suka ɗanɗani itãciyar, al'aurarsu ta bayyana gare su, kuma suka shiga sunã lĩƙawar ganye a kansu daga ganyen Aljanna. Kuma Ubangjinsu Ya kira su: "Shin, Ban hanã ku ba daga waccan itãciya, kuma Na ce muku lalle ne Shaiɗan, a gare ku, maƙiyi ne bayyananne |