Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 26 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿يَٰبَنِيٓ ءَادَمَ قَدۡ أَنزَلۡنَا عَلَيۡكُمۡ لِبَاسٗا يُوَٰرِي سَوۡءَٰتِكُمۡ وَرِيشٗاۖ وَلِبَاسُ ٱلتَّقۡوَىٰ ذَٰلِكَ خَيۡرٞۚ ذَٰلِكَ مِنۡ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ لَعَلَّهُمۡ يَذَّكَّرُونَ ﴾
[الأعرَاف: 26]
﴿يابني آدم قد أنـزلنا عليكم لباسا يواري سوآتكم وريشا ولباس التقوى ذلك﴾ [الأعرَاف: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ɗiyan Adam! Lalle ne Mun saukar da wata tufa* a kanku, tana rufe muku al'aurarku, kuma da ƙawa. Kuma tufar taƙawa wancan ce mafi alheri. Wancan daga ayoyin Allah ne, tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ɗiyan Adam! Lalle ne Mun saukar da wata tufa a kanku, tana rufe muku al'aurarku, kuma da ƙawa. Kuma tufar taƙawa wancan ce mafi alheri. Wancan daga ayoyin Allah ne, tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ɗiyan Ãdam! Lalle ne Mun saukar da wata tufa a kanku, tanã rufe muku al'aurarku, kuma da ƙawã. Kuma tufar taƙawa wancan ce mafi alhẽri. Wancan daga ãyõyin Allah ne, tsammãninsu sunã tunãwa |