Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 25 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قَالَ فِيهَا تَحۡيَوۡنَ وَفِيهَا تَمُوتُونَ وَمِنۡهَا تُخۡرَجُونَ ﴾
[الأعرَاف: 25]
﴿قال فيها تحيون وفيها تموتون ومنها تخرجون﴾ [الأعرَاف: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "A cikinta kuke rayuwa, kuma a cikinta kuke mutuwa, kuma daga gare ta ake fitar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "A cikinta kuke rayuwa, kuma a cikinta kuke mutuwa, kuma daga gare ta ake fitar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "A cikinta kuke rãyuwa, kuma a cikinta kuke mutuwa, kuma daga gare ta ake fitar da ku |