Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 33 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿قُلۡ إِنَّمَا حَرَّمَ رَبِّيَ ٱلۡفَوَٰحِشَ مَا ظَهَرَ مِنۡهَا وَمَا بَطَنَ وَٱلۡإِثۡمَ وَٱلۡبَغۡيَ بِغَيۡرِ ٱلۡحَقِّ وَأَن تُشۡرِكُواْ بِٱللَّهِ مَا لَمۡ يُنَزِّلۡ بِهِۦ سُلۡطَٰنٗا وَأَن تَقُولُواْ عَلَى ٱللَّهِ مَا لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[الأعرَاف: 33]
﴿قل إنما حرم ربي الفواحش ما ظهر منها وما بطن والإثم والبغي﴾ [الأعرَاف: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Abin sani kawai, Ubangijina Ya hana abubuwanalfasha; abin da ya bayyana daga gare su da abin da ya ɓoyu, da zunubi da rarraba jama'a, ba da wani hakki ba, kuma da ku yi shirki da Allah ga abin da bai saukar da wani dalili ba gare shi, kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba, ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin sani kawai, Ubangijina Ya hana abubuwanalfasha; abin da ya bayyana daga gare su da abin da ya ɓoyu, da zunubi da rarraba jama'a, ba da wani hakki ba, kuma da ku yi shirki da Allah ga abin da bai saukar da wani dalili ba gare shi, kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba, ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Abin sani kawai, Ubangijina Yã hana abũbuwanalfãsha; abin da ya bayyana daga gare su da abin da ya ɓõyu, da zunubi da rarraba jama'a, bã da wani hakki ba, kuma da ku yi shirki da Allah ga abin da bai saukar da wani dalĩli ba gare shi, kuma da ku faɗi abin da ba ku sani ba, ga Allah |