Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 41 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿لَهُم مِّن جَهَنَّمَ مِهَادٞ وَمِن فَوۡقِهِمۡ غَوَاشٖۚ وَكَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الأعرَاف: 41]
﴿لهم من جهنم مهاد ومن فوقهم غواش وكذلك نجزي الظالمين﴾ [الأعرَاف: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da wata shimfiɗa daga Jahannama kuma daga samansu akwai wasu murafai. Kuma kamar wancan ne Muke saka wa azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da wata shimfiɗa daga Jahannama kuma daga samansu akwai wasu murafai. Kuma kamar wancan ne Muke saka wa azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da wata shimfiɗa daga Jahannama kuma daga samansu akwai wasu murafai. Kuma kamar wancan ne Muke sãka wa azzãlumai |