Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 42 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ لَا نُكَلِّفُ نَفۡسًا إِلَّا وُسۡعَهَآ أُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡجَنَّةِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[الأعرَاف: 42]
﴿والذين آمنوا وعملوا الصالحات لا نكلف نفسا إلا وسعها أولئك أصحاب الجنة﴾ [الأعرَاف: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, ba Mu ƙallafa wa rai face iyawarsa, Waɗannan ne abokan Aljanna, su, a cikinta, madawwma ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, ba Mu ƙallafa wa rai face iyawarsa, Waɗannan ne abokan Aljanna, su, a cikinta, madawwma ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, bã Mu ƙallafa wa rai fãce iyãwarsa, Waɗannan ne abõkan Aljanna, sũ, a cikinta, madawwma ne |