Quran with Hausa translation - Surah Al-A‘raf ayat 72 - الأعرَاف - Page - Juz 8
﴿فَأَنجَيۡنَٰهُ وَٱلَّذِينَ مَعَهُۥ بِرَحۡمَةٖ مِّنَّا وَقَطَعۡنَا دَابِرَ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَاۖ وَمَا كَانُواْ مُؤۡمِنِينَ ﴾
[الأعرَاف: 72]
﴿فأنجيناه والذين معه برحمة منا وقطعنا دابر الذين كذبوا بآياتنا وما كانوا﴾ [الأعرَاف: 72]
Abubakar Mahmood Jummi To, sai Muka tsirar da shi, shi da waɗanda suke tare da shi saboda wata rahama daga gare Mu, kuma Muka katse ƙarshen waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, kuma ba su kasance muminaiba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, sai Muka tsirar da shi, shi da waɗanda suke tare da shi saboda wata rahama daga gare Mu, kuma Muka katse ƙarshen waɗanda suka ƙaryata game da ayoyinMu, kuma ba su kasance muminaiba |
Abubakar Mahmoud Gumi To, sai Muka tsĩrar da shi, shĩ da waɗanda suke tãre da shi sabõda wata rahama daga gare Mu, kuma Muka katse ƙarshen waɗanda suka ƙaryata game da ãyõyinMu, kuma ba su kasance mũminaiba |