Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 10 - نُوح - Page - Juz 29
﴿فَقُلۡتُ ٱسۡتَغۡفِرُواْ رَبَّكُمۡ إِنَّهُۥ كَانَ غَفَّارٗا ﴾
[نُوح: 10]
﴿فقلت استغفروا ربكم إنه كان غفارا﴾ [نُوح: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Shi na ce, 'Ku nemi gafara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gafara ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi na ce, 'Ku nemi gafara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gafara ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi na ce, 'Ku nẽmi gãfara daga Ubangijinku, lalle ne shi Ya kasance Mai gãfara ne |