Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 9 - نُوح - Page - Juz 29
﴿ثُمَّ إِنِّيٓ أَعۡلَنتُ لَهُمۡ وَأَسۡرَرۡتُ لَهُمۡ إِسۡرَارٗا ﴾
[نُوح: 9]
﴿ثم إني أعلنت لهم وأسررت لهم إسرارا﴾ [نُوح: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan lalle ne, na yi yekuwa saboda su, kuma na gana da su a cikin asiri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan lalle ne, na yi yekuwa saboda su, kuma na gana da su a cikin asiri |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan lalle ne, na yi yẽkuwa sabõda su, kuma na gãna da su a cikin asĩri |