Quran with Hausa translation - Surah Nuh ayat 28 - نُوح - Page - Juz 29
﴿رَّبِّ ٱغۡفِرۡ لِي وَلِوَٰلِدَيَّ وَلِمَن دَخَلَ بَيۡتِيَ مُؤۡمِنٗا وَلِلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتِۖ وَلَا تَزِدِ ٱلظَّٰلِمِينَ إِلَّا تَبَارَۢا ﴾
[نُوح: 28]
﴿رب اغفر لي ولوالدي ولمن دخل بيتي مؤمنا وللمؤمنين والمؤمنات ولا تزد﴾ [نُوح: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ya Ubanginjina! Ka yi mini gafara (ni) da mahaifana biyu, da wanda ya shiga gidana, yana mai imani, da muminai maza da muminai mata, kuma kada Ka ƙara wa azzalumai kome sai halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubanginjina! Ka yi mini gafara (ni) da mahaifana biyu, da wanda ya shiga gidana, yana mai imani, da muminai maza da muminai mata, kuma kada Ka ƙara wa azzalumai kome sai halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya Ubanginjina! Ka yi mini gãfara (ni) da mahaifana biyu, da wanda ya shiga gidana, yana mai ĩmãni, da mũminai maza da mũminai mãtã, kuma kada Ka ƙãrã wa azzãlumai kõme sai halaka |