Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 2 - الجِن - Page - Juz 29
﴿يَهۡدِيٓ إِلَى ٱلرُّشۡدِ فَـَٔامَنَّا بِهِۦۖ وَلَن نُّشۡرِكَ بِرَبِّنَآ أَحَدٗا ﴾
[الجِن: 2]
﴿يهدي إلى الرشد فآمنا به ولن نشرك بربنا أحدا﴾ [الجِن: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Yana nuni zuwa ga hanyar ƙwarai, saboda haka mun yi imani da shi ba za mu koma bauta wa Ubangijinmu tare da kowa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana nuni zuwa ga hanyar ƙwarai, saboda haka mun yi imani da shi ba za mu koma bauta wa Ubangijinmu tare da kowa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana nũni zuwa ga hanyar ƙwarai, sabõda haka mun yi ĩmãni da shi bã zã mu kõma bautã wa Ubangijinmu tãre da kõwa ba |