×

Ka ce: "An yi wahayi zuwa gare ni cewa wasu jama'a na 72:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Jinn ⮕ (72:1) ayat 1 in Hausa

72:1 Surah Al-Jinn ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Jinn ayat 1 - الجِن - Page - Juz 29

﴿قُلۡ أُوحِيَ إِلَيَّ أَنَّهُ ٱسۡتَمَعَ نَفَرٞ مِّنَ ٱلۡجِنِّ فَقَالُوٓاْ إِنَّا سَمِعۡنَا قُرۡءَانًا عَجَبٗا ﴾
[الجِن: 1]

Ka ce: "An yi wahayi zuwa gare ni cewa wasu jama'a na aljannu sun saurũri (karatuna), sai suka ce: Lalle ne mũ mun ji wani abin karantãwa (Alƙui'ãni), mai ban mãmãki

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل أوحي إلي أنه استمع نفر من الجن فقالوا إنا سمعنا قرآنا, باللغة الهوسا

﴿قل أوحي إلي أنه استمع نفر من الجن فقالوا إنا سمعنا قرآنا﴾ [الجِن: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "An yi wahayi zuwa gare ni cewa wasu jama'a na aljannu sun saururi (karatuna), sai suka ce: Lalle ne mu mun ji wani abin karantawa (Alƙui'ani), mai ban mamaki
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "An yi wahayi zuwa gare ni cewa wasu jama'a na aljannu sun saururi (karatuna), sai suka ce: Lalle ne mu mun ji wani abin karantawa (Alƙui'ani), mai ban mamaki
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "An yi wahayi zuwa gare ni cewa wasu jama'a na aljannu sun saurũri (karatuna), sai suka ce: Lalle ne mũ mun ji wani abin karantãwa (Alƙui'ãni), mai ban mãmãki
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek