Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 14 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿يَوۡمَ تَرۡجُفُ ٱلۡأَرۡضُ وَٱلۡجِبَالُ وَكَانَتِ ٱلۡجِبَالُ كَثِيبٗا مَّهِيلًا ﴾
[المُزمل: 14]
﴿يوم ترجف الأرض والجبال وكانت الجبال كثيبا مهيلا﴾ [المُزمل: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da ƙasa ke raurawa, da duwatsu kuma duwatsu su kasance tudun rairayi mai malala |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da ƙasa ke raurawa, da duwatsu kuma duwatsu su kasance tudun rairayi mai malala |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da ƙasa ke raurawa, da duwãtsu kuma duwãtsu su kasance tudun rairayi mai malãlã |