Quran with Hausa translation - Surah Al-Muddaththir ayat 49 - المُدثر - Page - Juz 29
﴿فَمَا لَهُمۡ عَنِ ٱلتَّذۡكِرَةِ مُعۡرِضِينَ ﴾
[المُدثر: 49]
﴿فما لهم عن التذكرة معرضين﴾ [المُدثر: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Haba! Me ya same su, suka zama masu bijirewa daga wa'azin gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Haba! Me ya same su, suka zama masu bijirewa daga wa'azin gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Haba! Me ya same su, suka zama mãsu bijirewa daga wa'azin gaskiya |