Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 30 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿إِلَىٰ رَبِّكَ يَوۡمَئِذٍ ٱلۡمَسَاقُ ﴾
[القِيَامة: 30]
﴿إلى ربك يومئذ المساق﴾ [القِيَامة: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Zuwa ga Ubangijinka, a ranar nan, magargaɗa* take |
Abubakar Mahmoud Gumi Zuwa ga Ubangijinka, a ranar nan, magargaɗa take |
Abubakar Mahmoud Gumi Zuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa take |