Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 36 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿أَيَحۡسَبُ ٱلۡإِنسَٰنُ أَن يُتۡرَكَ سُدًى ﴾
[القِيَامة: 36]
﴿أيحسب الإنسان أن يترك سدى﴾ [القِيَامة: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, mutum na zaton a bar shi sagaga (wato babu nufin kome game da shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, mutum na zaton a bar shi sagaga (wato babu nufin kome game da shi) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, mutum nã zaton a bar shi sagaga (wãto bãbu nufin kõme game da shi) |