Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 37 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿أَلَمۡ يَكُ نُطۡفَةٗ مِّن مَّنِيّٖ يُمۡنَىٰ ﴾
[القِيَامة: 37]
﴿ألم يك نطفة من مني يمنى﴾ [القِيَامة: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Bai kasance ɗigo na maniyyi ba, wanda ake jefarwa (a cikin mahaifa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Bai kasance iɗgo na maniyyi ba, wanda ake jefarwa (a cikin mahaifa) |
Abubakar Mahmoud Gumi Bai kasance iɗgo na maniyyi ba, wanda ake jefarwa (a cikin mahaifa) |