Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 38 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿ثُمَّ كَانَ عَلَقَةٗ فَخَلَقَ فَسَوَّىٰ ﴾
[القِيَامة: 38]
﴿ثم كان علقة فخلق فسوى﴾ [القِيَامة: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓoɓinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓoɓinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan, ya zama gudan jini, sa'an nan Allah Ya halitta shi, sa'an nan Ya daidaita gaɓõɓinsa |