Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 11 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿فَوَقَىٰهُمُ ٱللَّهُ شَرَّ ذَٰلِكَ ٱلۡيَوۡمِ وَلَقَّىٰهُمۡ نَضۡرَةٗ وَسُرُورٗا ﴾
[الإنسَان: 11]
﴿فوقاهم الله شر ذلك اليوم ولقاهم نضرة وسرورا﴾ [الإنسَان: 11]
| Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka Allah Ya tsare musu sharrin wannan yini, kuma Ya hlɗa su da annurin huska da farin ciki |
| Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka Allah Ya tsare musu sharrin wannan yini, kuma Ya hlɗa su da annurin huska da farin ciki |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka Allah Ya tsare musu sharrin wannan yini, kuma Ya hlɗa su da annũrin huska da farin ciki |