Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 21 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿عَٰلِيَهُمۡ ثِيَابُ سُندُسٍ خُضۡرٞ وَإِسۡتَبۡرَقٞۖ وَحُلُّوٓاْ أَسَاوِرَ مِن فِضَّةٖ وَسَقَىٰهُمۡ رَبُّهُمۡ شَرَابٗا طَهُورًا ﴾
[الإنسَان: 21]
﴿عاليهم ثياب سندس خضر وإستبرق وحلوا أساور من فضة وسقاهم ربهم شرابا﴾ [الإنسَان: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Tufafinsu na sama na alhari ni ne, kore da mai walƙiya, kuma an ƙawace su da mundaye na wata curin azurfa kuma Ubangijinsu, Ya shayar da su abin sha mai tsarkakewar (ciki) |
Abubakar Mahmoud Gumi Tufafinsu na sama na alhari ni ne, kore da mai walƙiya, kuma an ƙawace su da mundaye na wata curin azurfa kuma Ubangijinsu, Ya shayar da su abin sha mai tsarkakewar (ciki) |
Abubakar Mahmoud Gumi Tufãfinsu na sama na alharĩ ni ne, kõre da mai walƙiya, kuma an ƙawãce su da mundãye na wata curin azurfa kuma Ubangijinsu, Ya shãyar da su abin sha mai tsarkakẽwar (ciki) |