Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 37 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿رَّبِّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَا ٱلرَّحۡمَٰنِۖ لَا يَمۡلِكُونَ مِنۡهُ خِطَابٗا ﴾
[النَّبَإ: 37]
﴿رب السموات والأرض وما بينهما الرحمن لا يملكون منه خطابا﴾ [النَّبَإ: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu, Mai rahama, ba su da ikon yin wata magana daga gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu, Mai rahama, ba su da ikon yin wata magana daga gare Shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijin sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu, Mai rahama, bã su da ikon yin wata magana daga gare Shi |