Quran with Hausa translation - Surah An-Naba’ ayat 38 - النَّبَإ - Page - Juz 30
﴿يَوۡمَ يَقُومُ ٱلرُّوحُ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ صَفّٗاۖ لَّا يَتَكَلَّمُونَ إِلَّا مَنۡ أَذِنَ لَهُ ٱلرَّحۡمَٰنُ وَقَالَ صَوَابٗا ﴾
[النَّبَإ: 38]
﴿يوم يقوم الروح والملائكة صفا لا يتكلمون إلا من أذن له الرحمن﴾ [النَّبَإ: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Ranar da Ruhi da mala'iku za su tsaya a cikin safu, ba su magana, sai wanda Allah Ya yi masa izni, kuma ya faɗi abin da ke daidai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ranar da Ruhi da mala'iku za su tsaya a cikin safu, ba su magana, sai wanda Allah Ya yi masa izni, kuma ya faɗi abin da ke daidai |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnar da Rũhi da malã'iku zã su tsaya a cikin safu, bã su magana, sai wanda Allah Ya yi masa izni, kuma ya faɗi abin da ke daidai |