Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 10 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَمَا جَعَلَهُ ٱللَّهُ إِلَّا بُشۡرَىٰ وَلِتَطۡمَئِنَّ بِهِۦ قُلُوبُكُمۡۚ وَمَا ٱلنَّصۡرُ إِلَّا مِنۡ عِندِ ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٌ ﴾
[الأنفَال: 10]
﴿وما جعله الله إلا بشرى ولتطمئن به قلوبكم وما النصر إلا من﴾ [الأنفَال: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah bai sanya shi ba face Domin bishara, kuma domin zukatanku su natsu da shi, kuma taimakon, bai zama ba face daga wurin Allah; Lalle ne Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai sanya shi ba face Domin bishara, kuma domin zukatanku su natsu da shi, kuma taimakon, bai zama ba face daga wurin Allah; Lalle ne Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai sanya shi ba fãce Dõmin bishãra, kuma dõmin zukãtanku su natsu da shi, kuma taimakon, bai zama ba fãce daga wurin Allah; Lalle ne Allah Mabuwãyi ne, Mai hikima |