Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 9 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿إِذۡ تَسۡتَغِيثُونَ رَبَّكُمۡ فَٱسۡتَجَابَ لَكُمۡ أَنِّي مُمِدُّكُم بِأَلۡفٖ مِّنَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ مُرۡدِفِينَ ﴾
[الأنفَال: 9]
﴿إذ تستغيثون ربكم فاستجاب لكم أني ممدكم بألف من الملائكة مردفين﴾ [الأنفَال: 9]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da kuke neman Ubangijinku tairnako, sai Ya karɓa muku cewa: "Lalle ne Ni, Mai taimakon ku ne da dubu daga mala'iku, jere |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da kuke neman Ubangijinku tairnako, sai Ya karɓa muku cewa: "Lalle ne Ni, Mai taimakon ku ne da dubu daga mala'iku, jere |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da kuke nẽman Ubangijinku tairnako, sai Ya karɓa muku cẽwa: "Lalle ne Nĩ, Mai taimakon ku ne da dubu daga malã'iku, jẽre |