Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 11 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿إِذۡ يُغَشِّيكُمُ ٱلنُّعَاسَ أَمَنَةٗ مِّنۡهُ وَيُنَزِّلُ عَلَيۡكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ لِّيُطَهِّرَكُم بِهِۦ وَيُذۡهِبَ عَنكُمۡ رِجۡزَ ٱلشَّيۡطَٰنِ وَلِيَرۡبِطَ عَلَىٰ قُلُوبِكُمۡ وَيُثَبِّتَ بِهِ ٱلۡأَقۡدَامَ ﴾
[الأنفَال: 11]
﴿إذ يغشيكم النعاس أمنة منه وينـزل عليكم من السماء ماء ليطهركم به﴾ [الأنفَال: 11]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da (Allah) Yake rufe ku da gyangyaɗi, ɗomin aminci daga gare Shi, kuma Yana saukar da ruwa* daga sama, a kanku, domin Ya tsarkake ku da shi, kuma Ya tafiyar da ƙazantar Shaiɗan daga barinku, kuma domin Ya ɗaure a kan zukatanku, kuma Ya tabbatar da ƙafafu da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da (Allah) Yake rufe ku da gyangyaɗi, ɗomin aminci daga gare Shi, kuma Yana saukar da ruwa daga sama, a kanku, domin Ya tsarkake ku da shi, kuma Ya tafiyar da ƙazantar Shaiɗan daga barinku, kuma domin Ya ɗaure a kan zukatanku, kuma Ya tabbatar da ƙafafu da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da (Allah) Yake rufe ku da gyangyaɗi, ɗõmin aminci daga gare Shi, kuma Yanã saukar da ruwa daga sama, a kanku, dõmin Ya tsarkake ku da shi, kuma Ya tafiyar da ƙazantar Shaiɗan daga barinku, kuma dõmin Ya ɗaure a kan zukãtanku, kuma Ya tabbatar da ƙafãfu da shi |