Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 13 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّهُمۡ شَآقُّواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥۚ وَمَن يُشَاقِقِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ فَإِنَّ ٱللَّهَ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[الأنفَال: 13]
﴿ذلك بأنهم شاقوا الله ورسوله ومن يشاقق الله ورسوله فإن الله شديد﴾ [الأنفَال: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne, domin lalle ne su, suna saɓa wa Allah da ManzonSa. Kuma wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa, to, lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne, domin lalle ne su, suna saɓa wa Allah da ManzonSa. Kuma wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa, to, lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne, dõmin lalle ne sũ, sunã sãɓa wa Allah da ManzonSa. Kuma wanda ya sãɓa wa Allah da ManzonSa, to, lalle ne Allah Mai tsananin uƙũba ne |