Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 14 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿ذَٰلِكُمۡ فَذُوقُوهُ وَأَنَّ لِلۡكَٰفِرِينَ عَذَابَ ٱلنَّارِ ﴾
[الأنفَال: 14]
﴿ذلكم فذوقوه وأن للكافرين عذاب النار﴾ [الأنفَال: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan ne: "Ku ɗanɗane shi, kuma lalle ne akwai azabar wuta ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne: "Ku ɗanɗane shi, kuma lalle ne akwai azabar wuta ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan ne: "Ku ɗanɗane shi, kuma lalle ne akwai azãbar wuta ga kãfirai |