Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 12 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿إِذۡ يُوحِي رَبُّكَ إِلَى ٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ أَنِّي مَعَكُمۡ فَثَبِّتُواْ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْۚ سَأُلۡقِي فِي قُلُوبِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ ٱلرُّعۡبَ فَٱضۡرِبُواْ فَوۡقَ ٱلۡأَعۡنَاقِ وَٱضۡرِبُواْ مِنۡهُمۡ كُلَّ بَنَانٖ ﴾
[الأنفَال: 12]
﴿إذ يوحي ربك إلى الملائكة أني معكم فثبتوا الذين آمنوا سألقي في﴾ [الأنفَال: 12]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Ubangijinka Yake yin wahayi zuwa ga Mala'iku cewa: "Lalle ne Ni, Ina tare da ku, sai ku tabbatar da waɗanda suka yi imani: Za Ni jefa tsoro a cikin zukatan waɗanda suka kafirta, sai ku yi duka bisa ga wuyoyi kuma ku yi duka daga gare su ga dukkan yatsu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Ubangijinka Yake yin wahayi zuwa ga Mala'iku cewa: "Lalle ne Ni, Ina tare da ku, sai ku tabbatar da waɗanda suka yi imani: Za Ni jefa tsoro a cikin zukatan waɗanda suka kafirta, sai ku yi duka bisa ga wuyoyi kuma ku yi duka daga gare su ga dukkan yatsu |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Ubangijinka Yake yin wahayi zuwa ga Malã'iku cẽwa: "Lalle ne Ni, Inã tãre da ku, sai ku tabbatar da waɗanda suka yi ĩmãni: Zã Ni jẽfa tsõro a cikin zukãtan waɗanda suka kãfirta, sai ku yi dũka bisa ga wuyõyi kuma ku yi dũka daga gare su ga dukkan yãtsu |