Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 15 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِذَا لَقِيتُمُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ زَحۡفٗا فَلَا تُوَلُّوهُمُ ٱلۡأَدۡبَارَ ﴾
[الأنفَال: 15]
﴿ياأيها الذين آمنوا إذا لقيتم الذين كفروا زحفا فلا تولوهم الأدبار﴾ [الأنفَال: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku wacɗanda suka yiimani! Idan kun haɗu da waɗanda suka kafirta ga yaƙi, to, kada ku juya musu bayayyakin ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku wacɗanda suka yiimani! Idan kun haɗu da waɗanda suka kafirta ga yaƙi, to, kada ku juya musu bayayyakinku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ wacɗanda suka yiĩmãni! Idan kun haɗu da waɗanda suka kãfirta ga yãƙi, to, kada ku jũya musu bãyayyakinku |