Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 2 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿إِنَّمَا ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ٱلَّذِينَ إِذَا ذُكِرَ ٱللَّهُ وَجِلَتۡ قُلُوبُهُمۡ وَإِذَا تُلِيَتۡ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتُهُۥ زَادَتۡهُمۡ إِيمَٰنٗا وَعَلَىٰ رَبِّهِمۡ يَتَوَكَّلُونَ ﴾
[الأنفَال: 2]
﴿إنما المؤمنون الذين إذا ذكر الله وجلت قلوبهم وإذا تليت عليهم آياته﴾ [الأنفَال: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, numinai su ne waɗanda suke idan an ambaci, Allah, zukatansu su firgita, kuma idan an karanta ayoyinSa a kansu, su ƙara musu wani imani, kuma ga Ubangijinsu suke dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, numinai su ne waɗanda suke idan an ambaci, Allah, zukatansu su firgita, kuma idan an karanta ayoyinSa a kansu, su ƙara musu wani imani, kuma ga Ubangijinsu suke dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, nũminai sũ ne waɗanda suke idan an ambaci, Allah, zukãtansu su firgita, kuma idan an karanta ãyõyinSa a kansu, su ƙãrã musu wani ĩmãni, kuma ga Ubangijinsu suke dõgara |