Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 1 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿يَسۡـَٔلُونَكَ عَنِ ٱلۡأَنفَالِۖ قُلِ ٱلۡأَنفَالُ لِلَّهِ وَٱلرَّسُولِۖ فَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ وَأَصۡلِحُواْ ذَاتَ بَيۡنِكُمۡۖ وَأَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥٓ إِن كُنتُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[الأنفَال: 1]
﴿يسألونك عن الأنفال قل الأنفال لله والرسول فاتقوا الله وأصلحوا ذات بينكم﴾ [الأنفَال: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Suna tambayar ka* ga ganima. ka ce: "Ganima ta Allah daManzonSa ce. Sai ku bi Allah da taƙawa, kuma ku gyara abin da yake a tsakaninku, kuma ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, idan kun kasance Muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka ga ganima. ka ce: "Ganima ta Allah daManzonSa ce. Sai ku bi Allah da taƙawa, kuma ku gyara abin da yake a tsakaninku, kuma ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, idan kun kasance muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tambayar ka ga ganĩma. ka ce: "Ganĩma ta Allah daManzonSa ce. Sai ku bi Allah da taƙawa, kuma ku gyãra abin da yake a tsakãninku, kuma ku yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, idan kun kasance mũminai |