Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 28 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّمَآ أَمۡوَٰلُكُمۡ وَأَوۡلَٰدُكُمۡ فِتۡنَةٞ وَأَنَّ ٱللَّهَ عِندَهُۥٓ أَجۡرٌ عَظِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 28]
﴿واعلموا أنما أموالكم وأولادكم فتنة وأن الله عنده أجر عظيم﴾ [الأنفَال: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku sani cewa abin sani kawai, dukiyoyinku da 'ya'yanku, wata fitina ce, kuma lalle ne Allah, a wurin Sa, akwai ijara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku sani cewa abin sani kawai, dukiyoyinku da 'ya'yanku, wata fitina ce, kuma lalle ne Allah, a wurinSa, akwai ijara mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku sani cẽwa abin sani kawai, dũkiyõyinku da 'ya'yanku, wata fitina ce, kuma lalle ne Allah, a wurinSa, akwai ijãra mai girma |