Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 29 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِن تَتَّقُواْ ٱللَّهَ يَجۡعَل لَّكُمۡ فُرۡقَانٗا وَيُكَفِّرۡ عَنكُمۡ سَيِّـَٔاتِكُمۡ وَيَغۡفِرۡ لَكُمۡۗ وَٱللَّهُ ذُو ٱلۡفَضۡلِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[الأنفَال: 29]
﴿ياأيها الذين آمنوا إن تتقوا الله يجعل لكم فرقانا ويكفر عنكم سيئاتكم﴾ [الأنفَال: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun bi Allah da taƙawa, zai sanya muku mararraba (da tsoro) kuma Ya kankare ƙananan zunubanku daga barinku. Kuma Ya gafarta muku. Kuma Allah ne Ma'abucin falala Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun bi Allah da taƙawa, zai sanya muku mararraba (da tsoro) kuma Ya kankare ƙananan zunubanku daga barinku. Kuma Ya gafarta muku. Kuma Allah ne Ma'abucin falala Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Idan kun bi Allah da taƙawa, zai sanyã muku mararraba (da tsõro) kuma Ya kankare ƙanãnan zunubanku daga barinku. Kuma Ya gãfartã muku. Kuma Allah ne Ma'abũcin falalã Mai girma |