Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 27 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَخُونُواْ ٱللَّهَ وَٱلرَّسُولَ وَتَخُونُوٓاْ أَمَٰنَٰتِكُمۡ وَأَنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[الأنفَال: 27]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تخونوا الله والرسول وتخونوا أماناتكم وأنتم تعلمون﴾ [الأنفَال: 27]
| Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku yaudari Allah da ManzonSa, kuma ku yaudari amanoninku, alhali kuwa kuna sane |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku yaudari Allah da ManzonSa, kuma ku yaudari amanoninku, alhali kuwa kuna sane |
| Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku yaudari Allah da ManzonSa, kuma ku yaudari amãnõninku, alhãli kuwa kunã sane |