Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 4 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ حَقّٗاۚ لَّهُمۡ دَرَجَٰتٌ عِندَ رَبِّهِمۡ وَمَغۡفِرَةٞ وَرِزۡقٞ كَرِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 4]
﴿أولئك هم المؤمنون حقا لهم درجات عند ربهم ومغفرة ورزق كريم﴾ [الأنفَال: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗannan su ne muminai da gaskiya. Suna da darajoji a wurin Ubangijinsu, da wata gafara da arziki na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan su ne muminai da gaskiya. Suna da darajoji a wurin Ubangijinsu, da wata gafara da arziki na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗannan sũ ne mũminai da gaskiya. Sunã da darajõji a wurin Ubangijinsu, da wata gãfara da arziki na karimci |