Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 5 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿كَمَآ أَخۡرَجَكَ رَبُّكَ مِنۢ بَيۡتِكَ بِٱلۡحَقِّ وَإِنَّ فَرِيقٗا مِّنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ لَكَٰرِهُونَ ﴾
[الأنفَال: 5]
﴿كما أخرجك ربك من بيتك بالحق وإن فريقا من المؤمنين لكارهون﴾ [الأنفَال: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar yadda Ubangijinka Ya fitar da kai daga gidanka da gaskiya, alhali kuwa lalle wani ɓangare na muminai, haƙiƙa, suna ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar yadda Ubangijinka Ya fitar da kai daga gidanka da gaskiya, alhali kuwa lalle wani ɓangare na muminai, haƙiƙa, suna ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar yadda Ubangijinka Ya fitar da kai daga gidanka da gaskiya, alhãli kuwa lalle wani ɓangare na mũminai, haƙĩƙa, sunã ƙyãma |