Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 42 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿إِذۡ أَنتُم بِٱلۡعُدۡوَةِ ٱلدُّنۡيَا وَهُم بِٱلۡعُدۡوَةِ ٱلۡقُصۡوَىٰ وَٱلرَّكۡبُ أَسۡفَلَ مِنكُمۡۚ وَلَوۡ تَوَاعَدتُّمۡ لَٱخۡتَلَفۡتُمۡ فِي ٱلۡمِيعَٰدِ وَلَٰكِن لِّيَقۡضِيَ ٱللَّهُ أَمۡرٗا كَانَ مَفۡعُولٗا لِّيَهۡلِكَ مَنۡ هَلَكَ عَنۢ بَيِّنَةٖ وَيَحۡيَىٰ مَنۡ حَيَّ عَنۢ بَيِّنَةٖۗ وَإِنَّ ٱللَّهَ لَسَمِيعٌ عَلِيمٌ ﴾
[الأنفَال: 42]
﴿إذ أنتم بالعدوة الدنيا وهم بالعدوة القصوى والركب أسفل منكم ولو تواعدتم﴾ [الأنفَال: 42]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da kuke a gaɓa ta kusa su kuma suna a gaɓa tanesa, kuma ayarin yana a wuri mafi gangarawa daga gare ku, kuma da kun yi wa juna wa'adi, da kun saɓa ga wa'adin; kuma amma domin Allah Ya hukunta abin da yake ya kasance abin aikatawa. Domin wanda yake halaka ya halaka daga shaida, kuma mai rayuwa ya rayu daga shaida, kuma lalle Allah ne, haƙiƙa, Mai ji Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da kuke a gaɓa ta kusa su kuma suna a gaɓa tanesa, kuma ayarin yana a wuri mafi gangarawa daga gare ku, kuma da kun yi wa juna wa'adi, da kun saɓa ga wa'adin; kuma amma domin Allah Ya hukunta abin da yake ya kasance abin aikatawa. Domin wanda yake halaka ya halaka daga shaida, kuma mai rayuwa ya rayu daga shaida, kuma lalle Allah ne, haƙiƙa, Mai ji Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da kuke a gãɓa ta kusa sũ kuma sunã a gãɓa tanẽsa, kuma ãyarin yana a wuri mafi gangarãwa daga gare ku, kuma dã kun yi wa jũna wa'adi, dã kun sãɓa ga wa'adin; kuma amma dõmin Allah Ya hukunta abin da yake ya kasance abin aikatãwa. Dõmin wanda yake halaka ya halaka daga shaida, kuma mai rãyuwa ya rãyu daga shaida, kuma lalle Allah ne, haƙĩƙa, Mai ji Masani |